Abdullahi Abubakar
7253 articles published since 28 Afi 2023
7253 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta tsare tsohon ministan tsaro, Candide Azannai, bisa zargin hannu a yunkurin juyin mulki da aka dakile a farkon Disambar 2025.
Hukumar tace fina-finai ta bukaci fitacciyar jaruma Ini Edo ta sauya taken fim dinta da ake kira 'A Very Dirty Christmas' bayan korafe-korafen CAN da jama’a.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja ranar Asabar 20 ga watan Disambar 2025 domin ziyartar jihohi uku, Borno, Bauchi da Lagos kafin hutun ƙarshen shekara.
Shugaba Bola Tinubu ya ce ya sha matsananciyar wahala da kalubale da dama kafin samun nasara a zaben 2023 da jam’iyyar APC ta yi inda ya shawarci yan siyasa.
Majalisar Wakilai ta ƙi amincewa da kudirin da zai mayar da ba wa wakilai kuɗi ko kayayyaki a zaɓen fidda gwani na jam’iyyu a matsayin laifi da za dauki mataki.
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Sarkin Kabba, Oba Solomon Owoniyi tare da CAN a Kabba/Bunu, sun dakatar da dukkan ayyukan coci sakamakon barazanar tsaro da hare-haren ‘yan bindiga.
Marubucin da ya rubuta tarhin Muhammadu Buhari, Charles Omole ya ce wasu na kusa ta kusa da marigayin kan dasa labarai a jaridu domin shugaban kasa ya karanta.
An gano wani faifan bidiyo inda hadimin shugaban ma'aikatan gwamnatin Gombe ke zabgawa kansila masuka kan zargin ya ce zai mari mai gidansa saboda wai an biya shi.
Abdullahi Abubakar
Samu kari