Abdullahi Abubakar
7253 articles published since 28 Afi 2023
7253 articles published since 28 Afi 2023
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da hadin gwiwa da Amurka wajen kai hare-haren sama kan ‘yan ta’addan ISIS ‘yan kasashen waje a Arewa maso Yamma.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya gode wa gwamnatin Najeriya bisa hadin kai yayin hare-haren sama da aka kai kan ’yan ta’adda a jihar Sokoto.
Mazauna kauyen Jabo a Tambuwal, jihar Sokoto sun shiga tsananin fargaba bayan Amurka ta kai harin bama-bamai kan ’yan ta’adda da daren ranar Alhamis.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya nuna matuƙar alhini kan rasuwar ‘yan majalisar Kano guda biyu da suka rasu bayan gajeriyar jinya a wannan mako.
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa, Barau I Jibrin ya taya tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, murnar cika shekaru 76 a duniya.
Shugabannin jam'iyyar PDP na duba yiwuwar komawa tsarin sulhu na Bukola Saraki domin shawo kan rikicin cikin gida da ya raba jam’iyyar gida biyu.
Ojibara na Bayagan Ile a karamar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara, Kamilu Salami, wanda ‘yan bindiga suka sace kwanaki 25 da suka wuce, ya samu ‘yanci.
Kungiyar masu hakar ma'adinai yan China a Najeriya ta musanta zargin cewa kamfanonin hakar ma’adinan na taimaka wa ta’addanci ko aikata haramtattun ayyuka.
Gwamnatin tarayya ta shigar da tuhume-tuhume 16 na safarar kudi kan tsohon Ministan Shari’a a Najeriya, Abubakar Malami, bisa zargin boye kudaden haram.
Abdullahi Abubakar
Samu kari