Abdullahi Abubakar
7253 articles published since 28 Afi 2023
7253 articles published since 28 Afi 2023
Olubadan na Ibadan, Oba Rashidi Ladoja, ya karyata rade-radin watsi da Alaafin na Oyo, yana mai jaddada haɗin kai da cigaban al'umma da kuma hukuncin kafofin sadarwa
Fasto Matthew Kukah musanta rahotannin da ke cewa babu tsanantawa ga Kiristoci a Najeriya, yana jaddada cewa matsalar tsaro na shafar kowa, Musulmi da Kiristoci.
'Yan bindiga da ake zargin yaran Bello Turji ne sun kai hari a Gajit, Sokoto, sun jikkata biyu da sace fiye da 20 abin da ke tayar da hankali kan ta’addanci.
Majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tana duba kudirin dokar da zai haramta zina a tsakanin mutane.
Na kusa da Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zai gana da tsohon gwamnan domin share fagen sauya sheƙa zuwa APC nan ba da jimawa ba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alhini da mutuwar tsohuwar Uwargidan Jihar Ogun, Chief Lucia Onabanjo, yana mika ta’aziyya ga gwamnati da iyalanta.
Jam’iyyar NNPP ta musanta jita-jitar cewa Rabiu Kwankwaso ya goyi bayan shirin Gwamnan Kano, Abba Yusuf, na koma APC, tana bayyana wannan a matsayin ƙarya.
Jami’ar Maiduguri (UNIMAID) ta musanta bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke zargin kama dalibai bisa alaka da kungiyar Boko Haram a Borno.
Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, ya ce tarzomar Ekpoma ba zanga-zangar dalibai ba ce, illa rikici da aka shirya kuma aka dauki nauyinsa daga kasashen waje.
Abdullahi Abubakar
Samu kari