Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Uwargidan shugaban Amurka, Melania Trump ta fito fili ta musanta duk wata alaka da Jeffrey Epstein, tana cewa zarge-zargen da ake yadawa gaba daya karya ne.
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya karyata hoton takardar N5,000 mai ɗauke da fuskar Shugaba Bola Tinubu da ke yawo, inda ya ce labarin ƙarya ne babu gaskiya.
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya umurci fara tattaunawar zaman lafiya da Lebanon cikin gaggawa, ciki har da batun kwance damarar kungiyar Hezbollah.
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
Wani babban jami’in soja, Birgediya Janar O. Braimah, ya rasa ransa bayan harin Boko Haram a Benesheikh, Kaga, Borno, yayin da mayaƙa suka kai farmaki da yawa.
Rahotanni sun ce wani harin sama da Isra’ila ta kai a kudancin Lebanon ya yi sanadin mutuwar ‘yan mata uku ‘yan gida daya tare da jikkata wasu fararen hula.
Shugaba Donald Trump ya zargi Najeriya da yada labaran karya kan martanin Iran kan tsagaita wuta, yana mai cewa rahoton da aka alakanta da CNN ba gaskiya ba ne.
Sojojin Isra’ila sun sanar da dakatar da bude wuta kan Iran bisa umarnin shugabannin siyasa bayan yarjejeniyar tsagaita wuta ta makonni biyu tsakanin Amurka da Iran.
Yar tsohon shugaban kasa, Iyabo Obasanjo ta gana da Shugaba Tinubu a Lagos inda ta bayyana shirin tsayawa takarar gwamnan Ogun a zaben shekarar 2027.
Abdullahi Abubakar
Samu kari