Abdullahi Abubakar
7746 articles published since 28 Afi 2023
7746 articles published since 28 Afi 2023
Kotun majistare da ke Akure cikin jihar Ondo ta daure wani Fasto shekaru biyu a gidan gyaran hali bisa zargin fasa shago da kuma yin sata a Iwaro Oka Akoko.
'Yan majalisar Wakilai sun bukaci karin albashi da alawus don rage radadi tun bayan cire tallafin man fetur a kasar, sun bayyana yadda suke cin bashi a wata.
Babban hafsan sojin Najeriya, Manjo Janar Taoreed Lagbaja ya bukaci gwamnonin Arewa maso Yamma su cire hannunsu a harkar 'yan bindiga don ba su daman dakile su.
Tsawa ta yi ajalin wasu masu garkuwa da mutane har su uku a yankin Oro da ke karamar hukumar Ifelodun a cikin jihar Kwara, 'yan sanda sun yi martani a kai.
Wani mutumi James Bassey ya durkusa ya na neman alfarma bayan an yanke wa wanda ya ke kara hukunci a kotu, ya ce ya na neman alfarma saboda taimakonsa da ya ke.
Wata budurwa da ke rayuwa a Germany ta bayyana yadda suke cikin wani mawuyacin hali na karancin samari, ta ce komai sai ka biya kafin saurayi ya zo maka hira.
Wani limamin majami'a a Lagos, Bamidele Ilukholor Elijah ya gargadi dan takarar shugaban kasa, Peter Obi da ya yi hankali don ya yi mafarki ya gan shi a ankwa.
Kamfanin Kundin Tarihi na Guinness ya gargadi 'yan Najeriya da sauran kasashe da su guji kawo shiririta don neman kafa tarihi, ya ce akwai tsarin da ake bi.
Wani matashi dan darikar Kwankwasiya a Kano ya bayyana yadda yake ji da darikar tasu, ya ce ko shi kansa Kwankwaso me wannar tafiya bai isa ya hana su bin ta ba
Abdullahi Abubakar
Samu kari