Abdullahi Abubakar
7243 articles published since 28 Afi 2023
7243 articles published since 28 Afi 2023
Dan majalisar tarayya, Kingsley Chinda, ya lashe tikitin takarar gwamnan jam'iyyar APC mai mulki a Rivers bayan kasancewa shi kadai a zaɓen fidda gwani.
Dan siyasar da ke zaune a kasar Amurka, Emeka Bahadur, ya zama ɗan takarar jam'iyyar ADC na mazabar Ikwuano/Umuahia ta tarayya gabanin zaɓe mai zuwa.
Fadar shugaban kasa ta musanta rade-radin cewa shugaban kasa, Bola Tinubu, na shirin sauya sunan Najeriya zuwa “United States of Nigeria” tare da soke dokar Shari’a.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun tare dillalan dabbobi daga Ajingi a Kano tare da sace raguna 11 yayin zuwa Kogi.
Jam’iyyar APC a jihar Kwara ta dakatar da zaɓen fidda gwani na gwamna bayan rikici da ruɗani sun dabaibaye jam’iyyar yayin da aka fara kaɗa ƙuri’a.
Majalisar Masarautar Zazzau ta sasanta rikicin rabon gado a Matarawa, tare da gargadin hakimai da dagatai su guji zaluntar marasa ƙarfi a masarautar.
Wata tashar rediyo a Birtaniya ta nemi afuwar al'umma bayan kuskuren na’ura ya sanar da mutuwar Sarki Charles III a ranar Talata 19 ga watan Mayun 2026.
Rahotanni sun ce an samu sabani mai zafi tsakanin Shugaba Donald Trump da Benjamin Netanyahu kan sake kai hari Iran bayan tattaunawar sirri mai tsawo.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya yi nasiha ga Farfesa Isa Ali Pantami bayan hana shi tikitin takarar gwamna a Gombe, ya ce lamarin jarabawa ne mai zafi.
Abdullahi Abubakar
Samu kari