Abdullahi Abubakar
7368 articles published since 28 Afi 2023
7368 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da ake cigaba da zaben jihar Ondo, dan takarar PDP, Ajayi Agboola ya nuna damuwa kan yadda aka yi ta samun korafe-korafe kan zaben da aka gudanar.
Manyan yan siyasa da yan kasuwa da dama ne suka halarci bikin auren Dr. Aisha Kwankwaso da dan attajiri, Alhaji Dahiru Mangal amma ba a ga Abdullahi Ganduje ba.
Malamin Musulunci a Sokoto, Sheikh Abdulbasit Silame ya fadi yadda Lakurawa suka yaudare su inda ya ce tun farko sun tabbatar musu cewa za su kawo musu mafita.
Sanata Mohammed Ali Ndume da ke wakiltar Borno ta Kudu ya bukaci Daniel Bwala ya nemi gafarar mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kan abin da ya yi masa.
Hukumar zaben jihar (ZASIEC) ta shirya zaben kananan hukumomi 14 da na kansiloli a yau Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024 inda mutane da yawa suka kaurace masa.
Wani tsohon dan takarar shugaban kasa a APC, Tunde Omosebi ya gamu da fushin mai gidan haya inda aka fatattake shi kan rashin biyan kudi na tsawon shekaru.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa da ke takarar gwamnan Ondo a jam'iyyar APC a zaben da ake yi ya ce zai karbi kaddara idan aka yi adalci ko da bai yi nasara ba.
Rahotannin sun tabbatar da cewa yan daba sun yi ta harbe-harbe wanda ya tilasta mazauna wan yankin Ondo shigewa gidajensu saboda fargaba ana tsaka da zabe.
Ana shirin bikin yar Rabiu Kwankwaso da Alhaji Dahiru Mangal, an gudanar da liyafa a jiya Juma'a a Kano wanda ya samu halartar Sheikh Kabiru Gombe.
Abdullahi Abubakar
Samu kari