Abdullahi Abubakar
7735 articles published since 28 Afi 2023
7735 articles published since 28 Afi 2023
Jam’iyyar PDP a jihar Akwa Ibom ta zabi Gwamna Umo Eno a matsayin dan takararta tilo na zaben gwamna na shekarar 2027 inda ta haramta wa sauran yan takara.
Ana ta kiraye-kiraye ga Seyi Tinubu ya nemi takarar gwamnan Lagos, Ministan Matasa a Najeriya, Ayodele Olawande, ya bayyana matashin da cewa ya cancanta.
Kungiyar SERAP ta shigar gwamnatin Bola Tinubu da gwamnoni 36 a kotu kan amfani da dokar laifuffukan yanar gizo (Cybercrimes) don tauye 'yancin fadin albarkacin baki
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da sashi na 26 na sabuwar dokar da ta haramta auren jinsi da lamarin yan daudu tsakanin sojojin Najeriya.
Sanata Orji Uzor Kalu da ke wakiltar Abia ta Arewa ya tarbi mutane sama da 8,000 da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga sauran jam'iyyun siyasa a jihar.
Tafiyar siyasar tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau ta League of Northern Democrats na sake samun ƙarfi bayan goyon bayan tsofaffin shugabannin kasa.
Yayin da sojoji ke ci gaba da kai farmaki kan yan bindiga, an ce shugaban yan ta'adda, Ado Aliero ya rikice gaba daya inda yake gudu ƙauyuka daban-daban.
Gwamna Umo Eno na Jihar Akwa Ibom ya ja kunnen masu kama kafa domin neman muƙami inda karyata jerin sunayen kwamishinoni da ake wallafawa a kafofin sadarwa.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana bayan Kotun Daukaka Kara ta yi hukunci kan rigimar masarauta inda ta shawarci al'umma da su kasance masu bin doka da oda.
Abdullahi Abubakar
Samu kari