Abdullahi Abubakar
7225 articles published since 28 Afi 2023
7225 articles published since 28 Afi 2023
Sheikh Imam Tijani Gbajabiamila, Olori Ratibi na Legas, ya rasu a LASUTH, yayin da al'ummar Musulmi suka yi masa addu'o'i tare da alhinin rasuwarsa.
Rikici ya ɓarke kan shugabancin BCDA bayan an ce Dr Abdulrazak Namdas bai karɓi takardar naɗinsa ba duk da sanarwar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Magajin garin New York, Zohran Mamdani, ya ce har yanzu yana tattaunawa da masu shari'a kan yiwuwar kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu idan ya je birnin.
Ana daf da kammala gasar cin kofin duniya tsakanin Spain da Argentina a gobe Lahadi 18 ga watan Yulin 2026, akwai fitattun ƴan wasa da ba su ba lashe gasar ba.
Wata ƙungiyar siyasa ta Kudu ta bukaci ADC ta zaɓi ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa mai karɓuwa domin ƙarfafa damar Atiku Abubakar a zaɓen 2027.
Wasu 'yan bindiga sun sace 'yan uwa uku da ke raka gawar mahaifiyarsu daga Abuja zuwa Iklenyi domin jana'iza, lamarin ya faru da asubahin ranar Asabar a Benue.
Dan gwagwarmayar Indiya Sonam Wangchuk ya kwashe kwanaki 20 yana yajin cin abinci, kafin 'yan sanda su kai shi asibiti saboda tabarbarewar lafiyarsa.
Gwamnan Imo, Hope Uzodimma, ya ce gyare-gyaren tattalin arzikin Bola Tinubu tun daga ranar rantsuwa su ne babban abin yakin neman zaben APC na wa'adi na biyu.
Jigon APC Ayoola Lawal ya ce shirin Amurka na dakatar da tallafi ga Najeriya ya zama ƙararrawa domin ƙasar ta dogara da kanta tare da ƙarfafa hukumominta.
Abdullahi Abubakar
Samu kari