Abdullahi Abubakar
5749 articles published since 28 Afi 2023
5749 articles published since 28 Afi 2023
Kungiyar dattawan Arewa ta jam’iyyar PDP ta zargi Ministan Tsaron Ƙasa, Bello Matawalle, da lalata jam’iyyar ta hanyar janyo mambobi su koma APC.
Tsohon babban jami’in soja, Manjo Janar Anthony Atolagbe (mai ritaya), ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu bisa sauye-sauyen da ya yi a rundunonin tsaron kasar.
Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria a jihar Kaduna ta karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ya zarge ta da kera makamin nukiliya.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Yobe ta cafke sakataren mazaba na APC a Karasuwa bisa zargin kashe wata mata da gawarta aka gano kusa da Jami’ar Gashuwa.
Gwamnatin Gombe ta tabbatar da rasuwar Kwamishinan Tsaro, Kanal Abdullahi Bello (mai ritaya), wanda ya mutu a hatsarin mota a hanyar Malam Sidi zuwa birnin Gombe.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya naɗa ɗan’uwansa, Alhaji Adamu Mohammed, a matsayin sabon Sarkin masarautar Duguri da aka ƙirƙira kwanan nan.
Ministan birnin tarayyar Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba zai bayyana a kotu kan shari’ar shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ba saboda kawai sunansa ya fito a jarida.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce shi ba mai magana ne da yawun Shugaba Bola Tinubu ba, duk da yana bayyana ayyukansa a matsayin jagora a birnin.
'Yan bindiga sun saki mutum 19 da suka yi garkuwa da su a Katsina, bayan tattaunawar zaman lafiya karkashin shirin 'Operation Safe Corridor' a Katsina.
Abdullahi Abubakar
Samu kari