Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shahararren ɗan wasan kwaikwayo na Nollywood, Fabian Adibie, ya rasu yana da shekaru har 82 a duniya.
Tsohon shugaban jam’iyyar APC wanda ya taba zama gwamnan Osun, Bisi Akande, ya kai ziyara gidan marigayi Muhammadu Buhari a jihar Kaduna a Arewacin Najeriya.
Yayin da ake shari'a kan wadanda ake zargi da kisan matafiya a Plateau, Babbar kotun Jihar Plateau ta yi zama kan karar da ake bayan kisan masu halartar biki.
Rigima ta barke tsakanin wasu jagororin yan ta'adda a Katsina inda suka yi bata kashi yayin da ake maganar sulhu a yankuna da dama a jihar domin samun zaman lafiya.
Bayan gudanar da zaben cike gurbi a wasu jihohin Najeriya a ranar Asabar 16 ga watan Agustan 2025 an fara maganar makudan kudi da alawus da za su samu.
Hukumomin tsaro a Amurka sun cafke wata mata a kasar da ta yi barazana ga Shugaba Donald Trump a kafar sadarwa ta intanet domin daukar fansar rasa rayuka.
Yayin da ake ta korafi kan yawan kudin kira da data a Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya dakatar da harajin kashi 5 na sabis na sadarwa domin rage yawan kuɗi.
Bayan ta da jijiyoyin wuya kan ganin yan sanda a Kano suna taimakawa dan siyasa rabon kuɗi ga jama'a, rundunar ta tabbatar da ɗaukar matakin ladabtarwa kan jami’an.
Shahararren attajiri a Najeriya, Femi Otedola ya rubuta littafi musamman kan rayuwarsa inda ya bayyana irin ƙalubalen da ya fuskanta tun daga makarantar firamare.
Abdullahi Abubakar
Samu kari