Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta sanar da cewa kafin ƙarshen 2025 za a fara raba rancen ba tare da riba ba ga manoma da kananan‘yan kasuwa a kasar
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya yi martani kan jita-jitar cewa ya fadi a mazabarsa a zaben cike gurbi da aka yi jiya Asabar a fadin kasar.
Hukumar zaben mai zaman kanta, INEC ta bayyana zaben majalisar dokoki a Kaura Namoda ta Kudu a Zamfara wanda bai kammalu ba saboda soke wasu rumfunan zabe.
Mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa an kama manyan shugabannin kungiyar Ansaru da suka jagoranci harin gidan yarin Kuje.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa jihar Kebbi ta yi babban rashi bayan sanar da rasuwar Mai Martaba Sarkin Zuru da ke jihar a Arewa maso Yamma a Najeriya.
Hukumar INEC ta bayyana sakamakon zaben cike gurbi da aka yi a mazabar Ganye a jihar Adamawa inda aka tabbatar da cewa jam'iyyar APC ce ya lashe zaben.
Wani mutum mai shekara 50 a garin Bama da ke jihar Borno, ya yanke al'aurarsa bayan tsohuwar matarsa ta ƙi komawa gidansa duk da roƙonsa da aka yi kan lamarin.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami, ya mika sakon ta’aziyya ga tsohon gwamna a Gombe, Sanata Danjuma Goje bisa rasuwar ‘yarsa Hajiya Jummai Goje.
Tun bayan amincewa da jam'iyyar ADC a matsayin dandalin siyasa game da zaben 2027,sai ake ta yada cewa wasu gwamnoni tsofaffi da ma su ci sun bar jam'iyyunsu na APC.
Abdullahi Abubakar
Samu kari