Abdullahi Abubakar
7616 articles published since 28 Afi 2023
7616 articles published since 28 Afi 2023
Shugaba Bola Tinubu ya ce Najeriya ta kai matakin sauyi, bayan tattalin arziki ya ƙaru, hauhawar farashi da satar mai suka ragu sosai domin inganta kasa.
Bola Tinubu ya ce rage tsadar rayuwa shi ne babban fifikon gwamnatinsa, yana mai bayyana matakan rage kuɗin abinci, sufuri domin saukaka wa yan kasa.
Jam'iyyar PDP mai adawa ta dakatar da Hon. Khamisu Mailantarki da Usman Garry a jihar Gombe kan zargin karya dokokin jam’iyya da yi mata zagon ƙasa.
Nyesom Wike ya ce zai yi murabus a 17 ga Janairun 2027 idan Tinubu ya rasa FCT da Rivers, yayin da ya bayyana dabarun haɗin gwiwar jam’iyyu a FCT.
Janar Abdulmalik Jibrin mai ritaya ya ce rashin sake zaɓen Tinubu a 2027 zai zama babban kuskure, yayin da ya yaba da shirye-shiryen gwamnati kan ilimi da NELFUND.
An yi amfani da hoton tsohon Shugaban Najeriya Abdulsalami Abubakar a tallan asibitin Indiya bayan tiyatar gwiwa, lamarin da ya jawo martani daga wasu ’yan Najeriya.
Clement Jimbo na jam'iyyar APC ya fuskanci rashin amincewar wasu mahalarta taro a Akwa Ibom, yayin da Emmanuel Enoidem ke neman a sake zaɓensa a 2027.
Gwamnatin Tarayya za ta karrama gwamnonin jihohin Katsina, Zamfara, Benue da Cross Rivers saboda gudunmawarsu ga gwamnatin a bangaren sadarwar zamani.
Shugaban APC Nentawe Yilwatda ya yi gargadin cewa nasarar Atiku ko Obi a 2027 na iya kara talauci a Arewa, yayin da APC ke neman kuri’un Bola Tinubu.
Abdullahi Abubakar
Samu kari