Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da barin Farfesa Yakubu mukamin shugaban INEC bayan karewar wa’adinsa na biyu tun da ya hau kujerar a 2015.
Bayan kwanaki 100 da rasuwarsa, an fara shirye-shiryen birne tsohon gwamnan jihar Kwara, Cornelius Olatunji Adebayo wanda ya rasu yana shekaru 84 a duniya.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya yi wa yan Najeriya albishir game da ayyukan Majalisar Dattawa ta 10 inda ya ce ta kasance mai gaskiya.
Tsohon Hafsan tsaron Najeriya, Lucky Irabor ya bayyana cewa harin jirgin kasa da aka kai na Abuja zuwa Kaduna a 2022 a shi ne abu mafi wahala wanda ya rikita shi.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN ta karyata zargin cewa ana kisan Kiristoci, tana cewa hare-haren ‘yan ta’adda bai shafi addini ba kwata-kwata.
Mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara da amaryarsa sun gana da Bola Ahmed Tinubu inda suka nuna goyon baya ga shugabancinsa mai adalci a Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da korafi kan zargin Malam Abubakar Lawan Triumph, Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya bayyana cewa suna da shiri na musamman kan zaben 2027 a Kano.
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta jihar Kano, PCACC ta fara binciken Abdullahi Umar Ganduje kan zargin badakalar Naira biliyan hudu a jihar.
Yayin da ake tunkarar zaben shekarar 2027, matashin Fasto, Godwin Auta Musa, ya ce ya samu wahayi cewa zaben 2027 zai yi kama da zaben June 12, 1993.
Abdullahi Abubakar
Samu kari