Abdullahi Abubakar
7263 articles published since 28 Afi 2023
7263 articles published since 28 Afi 2023
Ma'aikatan kungiyoyin SSANU da NASU sun shirya gudanar da zanga-zangar kwana ɗaya a Alhamis 9 ga watan Oktobar 2025 domin neman hakkokinsu daga gwamnati.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa yan bindiga sun tare hanyar Gusau–Gummi a Zamfara da yammacin jiya Talata 7 ga watan Oktobar shekarar 2025.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce shekarar 2027 ta Allah ce, kuma ba zai bari barazana ta siyasa ta hana shi ci gaba da ayyukan alheri ba a Kano.
Kungiyar Dattawan Arewa, ACF ta bayyana matsayarta kan zaben 2027 inda ta ce ba za ta nuna bangaren da ta ke yi ba game da zaben da ke tafe a Najeriya.
Ana hasashen Bola Tinubu zai nada sabon shugaban INEC bayan Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana dalilin ajiye mukaminsa na shugaban hukumar a jiya Talata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da barin Farfesa Yakubu mukamin shugaban INEC bayan karewar wa’adinsa na biyu tun da ya hau kujerar a 2015.
Bayan kwanaki 100 da rasuwarsa, an fara shirye-shiryen birne tsohon gwamnan jihar Kwara, Cornelius Olatunji Adebayo wanda ya rasu yana shekaru 84 a duniya.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya yi wa yan Najeriya albishir game da ayyukan Majalisar Dattawa ta 10 inda ya ce ta kasance mai gaskiya.
Tsohon Hafsan tsaron Najeriya, Lucky Irabor ya bayyana cewa harin jirgin kasa da aka kai na Abuja zuwa Kaduna a 2022 a shi ne abu mafi wahala wanda ya rikita shi.
Abdullahi Abubakar
Samu kari