Abdullahi Abubakar
7263 articles published since 28 Afi 2023
7263 articles published since 28 Afi 2023
Yayin da ake shirin sake auren gata a Kano, wasu mazan aure a jihar sun roƙi Gwamna Abba Kabir Yusuf ya haɗa su cikin shirin bikin aure na gwamnati domin ƙara mata.
Wani daga cikin masoyan Abdullahi Ganduje, Malam Umar Idris Shuaibu, ya ce Arewa, musamman Kano, za ta mara wa Tinubu baya a zaben 2027 saboda ayyukan alheri.
Mai Martaba, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kuma kare Shugaba Bola Tinubu bisa jajircewarsa wajen cire tallafin mai domin dakile durkushewar tattalin arziki.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gana da shugaban jam'iyyar PDP mai adawa, Ambasada Umar Iliya Damagum tare da tawagarsa a Abuja.
Wasu yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke Gidan Lado a karamar hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina inda suka hallaka mutane biyu yayin harin.
Tsohon dan majalisar da ya wakilci Shanono/Bagwai a Kano, Hon. Farouk Lawan ya gode wa shugaban ƙasa Bola Tinubu bisa afuwar da ya yi masa da wasu mutane.
Mai Martaba Sarkin Nafada a jihar Gombe, Alhaji Dadum Hamza, ya ƙaddamar da sabuwar doka domin rage tsadar aure da taimaka wa matasa su samu aure cikin sauƙi.
An shiga jimami a jihar Kano bayan tabbatar da rasuwar fitaccen malamin addini, Malam Kabiru Ibrahim Madabo, wanda ya rasua yau Alhamis 9 ga watan Oktobar 2025.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ya zabi Farfesa Joash Amupitan ne a matsayin shugaban INEC, saboda gaskiyarsa, rashin shigar sa cikin siyasa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari