Abdullahi Abubakar
7259 articles published since 28 Afi 2023
7259 articles published since 28 Afi 2023
A karon farko tun bayan gudanar da zaɓen 2023 a Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano da tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje sun hadu a jihar.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya ce babu wani gwamna ko shugaban ƙaramar hukuma da zai ƙara kuka da rashin kuɗi a mulkin Bola Ahmed Tinubu.
An samu rigima mai zafi a birnin Abuja a yau Talata yayin da sojoji suka hana Ministan Abuja, Nyesom Wike, shiga wani fili da ake rikici a Gaduwa.
Sanata Agom Jarigbe na Cross River ta Arewa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC, yana zargin rikice-rikicen cikin gida a jam’iyyar mai adawa.
Ministan Muhalli, Malam Balarabe Lawal, ya rasa mahaifiyarsa, Hajiya Dayyabatu Lawal Aliyu, wadda ta rasu a Zariya bayan rashin lafiya mai tsawo.
Sheikh Murtala Bello Asada ya nuna takaici yadda wasu shugabanni suke tsoron Trump fiye da Allah, yana cewa hakan alamar azzalumai ne masu son duniya.
Gwamna Farfesa Charles Chukwuma Soludo na Anambra na daga cikin yan takara da aka fafata da su a neman wa’adin mulki na biyu karkashin jam’iyyar APGA.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce batun kisan gilla da Amurka ke danganta da Kiristoci a Najeriya karya ne, don Amurka tana kare muradunta ne kawai
Ƙungiyar Katsina United ta karyata rahoton da ke cewa magoya bayanta sun mamaye fili yayin wasan su da Barau FC a Katsina inda suka hallaka dan wasa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari