Abdullahi Abubakar
7259 articles published since 28 Afi 2023
7259 articles published since 28 Afi 2023
Gwamnan jihar Katsina ya nuna alhini kan rasuwar Alhaji Nuhu Yashe, Bebejin Katsina, yana kiran wannan babban rashi ga iyalansa, al’umma da masarautar Kusada.
Majalisar tarayya ta bukaci gwamnatin tarayya da ta rage farashin takin zamani saboda yadda yake cutar da manoma da kuma jawo musu asara mai yawa
Lauyan kare hakkin ɗan Adam, Femi Falana (SAN), ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya tilasta wa Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya nemi gafara ga sojan ruwa.
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, ya kare kansa kan rigimar da ya yi da wani jami’in sojan ruwa kan filin da tsohon hafsan ruwa ke ikirari ya mallaka.
Gwamna mai ci, Charles Soludo na jam’iyyar APGA a jihar Anambra ya samu kuri’u 422,664 inda ya doke manyan yan adawa a zaɓen da aka gudanar a karshen makon jiya
Wata babbar kotu a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga mutane hudu da suka kashe Rilwanu Ilyasu a shekara ta 2016 wanda aka shafe shekaru ana yi.
Tsohon jagoran ‘yan tawaye na Niger Delta, Asari Dokubo, ya soki rigimar da ta kaure tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da jami’an soja kan filin da ake takaddama.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar Kwara da Gwamna Babagana Zulum na Borno sun halarci taron bude masallacin Juma'a wanda ya shafe shekaru 217 a duniya.
An saki muryar tattaunawar waya tsakanin Babban Hafsan Tsaron Najeriya da soja da aka danganta da umarnin Vice Admiral a rikicinsa da Nyesom Wike a Abuja.
Abdullahi Abubakar
Samu kari