Abdullahi Abubakar
7258 articles published since 28 Afi 2023
7258 articles published since 28 Afi 2023
Tsohon ministan harkokin musamman, Kabiru Turaki (SAN) ya lashe kujerar shugaban PDP na ƙasa bayan samun kuri’u 1,516 a taron da aka yi a birnin Ibadan.
Cocin Katolika na Wukari a jihar Taraba ta tabbatar da rasuwar Fasto Nicholas Kyukyundu bayan doguwar rashin lafiya, yana da shekara 66 da haihuwa.
Jam'iyyar PDP ta kori Nyesom Wike, Ayodele Fayose da Samuel Anyanwu daga cikinta a babban taron da ake yi a Ibadan, bayan motsin da Chief Bode George ya gabatar.
Gwamnonin jihohin Osun, Taraba da kuma Rivers ba su halarci babban taron PDP da ake gudanarwa a Ibadan ba, duk da rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.
Tsohon Gwamna Ayodele Fayose ya umurci cewa a binne shi cikin makonni huɗu bayan rasuwarsa, tare da barin dukkan al’amuran jana’izar a hannun Gwamnatin Jihar Ekiti.
An kashe tsohon dan takarar Majalisar Tarayya, Hon. Umar S. Fada Moriki, a kan hanyar Tsafe, lamarin da ya tayar da hankalin al’ummar Zamfara baki ɗaya.
Al’ummar Zaki Biam sun shiga tsoro sosai sakamakon yawaitar garkuwa da mutane, satar babura da kuma ayyukan kungiyar asiri da ake zargi suna ta karuwa a yankin.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce tana binciken domin gano waɗanda ake zargi da hallaka wasu matan aure, uwargida da amarya, ta hanyar cinna musu wuta.
Musulunci ya samu karuwa da wata matashiya ta karɓi Shahada a radin kanta, inda malam Adamu Ashaka da Baban Chinedu suka ba ta shawarwari kan kalubale.
Abdullahi Abubakar
Samu kari