Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Mukaddashin Kwamandan 7Div na hukumar Sojin Najeriya, Abdulwahab Eyitayo, ya bayyana cewaa sama da yan ta'addan Boko Haram 8,000 suka mika wuya kawo yanzu.
Rundunar mayakan saman Najeriya NAF ta yi ruwan wuta kan tsagerun yan bindiga a dajin Baranda dake jihar Zamfara kuma an hallaka manyan tsageru akalla biyar.
Daya daga cikin wadanda suka rasa 'yan uwansu a rikicin da ya auku tsakanin Sojoji da daliban Sheikh Ibrahim El-Zakzaky a 2015 ta bayyana irin rashin da tayi.
Wasu jami'an Sojoji sun yi yunkurin juyin mulki ranar Talata kuma an damke yawancin Sojojin, a cewar wasu manyan jami'an gwamnatin kasar da Sojoji ga tashar CNN
Jami'an Hukumar yan sandan jihar Katsina ta damke mutum biyar da ake zargin suna kaiwa yan bindiga man fetur da kuma mutum guda dake kai musu burodi a jihar.
Daga farkon shekarar 2021 kawo yanzu, Najeriya ta yi rashin manyan yan fafutuka hudu da suka shahara da adawa da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhhari.
Tiyata Kwamandan rundunar Operation Hadin Kai, Manjo Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa yan Najeriya da duniya cewa za'a hukunta yan Boko Haram da suka mika
Allah ya yiwa Hajiya Zainab, matar babban Malami, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, rasuwa. Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad AbdulKadir, ya bayyana hakan yayinda.
Akalla karin daliban makarantar Bethel Baptist College dake jihar Kaduna guda goma sun samu yanci daga hannun tsagerun yan bindigan da suka sacesu ranar 5 ga.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari