Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugabannin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya NARD sun yi Alla-wadai da hukuncin kotun ma'aikatan Najeriya da ta umurci mambobinta su koma bakin a
Wata mata mai neman mijin aure ta shiga gari rike da allo a garin Buza, Dar es Salaam tana bayyana irin namijin da take bukata don aure. A wani bidiyon Youtube.
Kotun ma'aikatan Najeriya ta umurci Likitocin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa (NARD) su dakatar da yajin aikin da sukeyi ba tare da bata wani lokaci ba.
A Wani bidiyo daya yadu a kafafen sada zumunta an hangi wani mutumi yana sata a masallaci a yayin da yaje sallah. Mutumin yayi kamar zai tsugunna yayi ruku'u am
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya shiga jerin manyan jiga-jigan siyasan da suka garzaya birnin Landan domin gaida jagoran jam'iyyar APC, Asiwaju.
Shahrarren Malamin addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa tuni ya san Femi Fani Kayode mayaudari kuma makaryacin banza ne. Gumi yayi martani ne kan sauya sh
Kungiyar gwamnonin kudancin Najeriya ta bayyana cewa ya zama wajibi shugaban kasan Najeriya na gaba a 2023 ya kasance daga yankin. Kungiyar karkashin shugaban.
Kakakin Majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa abinda masu rajin ballewa daga Najeriya ke yi kwanakin nan ya nuna cewa basu da banbancin.
Rahoto da hukumar shirya jarabawar shiga jami'a a Najeriya (JAMB) ta saki ya nuna jami'o'i goma da aka fi daukan sabbin dalibai a 2020. Labarin da Premium Times
Abdul Rahman Rashid
Samu kari