Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Kudu maso gaba - Jami'an hukuma sun damke wata mata mai suna Miss Mercy Okon da ta sayar da diyarta mai wata uku da haihuwa a farashi N150,000 saboda rashin kud
Kaduna - Ministan Sufurin Najeriya, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa jirgin kasan Abuja-Kaduna zai cigaba da aiki daga gobe Asabar, 23 ga watan Oktoba 2021.
Jihar Bauchi - Akalla yan jam'iyyun adawa 1000 a karamar hukumar Dass a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) lokaci guda.
Abuja - Gwamnatin Najeriya ta gabatar da binciken da ta gudanar kan ayyukan ta'addancin da yan kungiyar awaren kafa kungiyar IPOB suka yi a fadin tarayya..
Wasu yan bindiga da ake zargin yan ta'addan IPOB/ESN ne sun kuma kai hari ofishin yan sanda a inda suka banka wuta hedkwatar yan sandan karamar hukumar Isiala.
Lagos - Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na da jajirtattun mutane da zasu iya shugabantan kasar nan a.
Biyu daga cikin manyan jiga-jigan siyasa kuma mabiya gwamnan jihar Kao, Abdullahi Umar Ganduje, sun yi musayar yawu gaban uwargidan gwamna, Farfesa Hafsat Gandu
Dalibai da Malaman makarantar sakandaren gwamnatin tarayya FGC, Birnin Yauri, jihar Kebbi, guda 27 da Malami uku sun samu kubuta daga hannun tsagerun yan bindig
Jihar Kano - Kungiyar masu shayi a jihar Kano sun yanke shawarar kara farashin shayi maras madara wanda aka fi sani da 'Empty' daga N30 zuwa N50. Wannan sabon k
Abdul Rahman Rashid
Samu kari