Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaba Muhammadu Buhari ya koma babbar birnin tarayya Abuja bayan ziyarar jajen da ta'azziyar da ya kai jihar kan kisan akalla mutane 30 a garin Auno, hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a ranar Lahadi.
Mazauna Jiddari Polo a babbar birnin Borno, Maiduguri suna cikin tashin hankali a yanzu yayinda yan Boko Haram suka kan kai hari da daren nan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya koma babbar birnin tarayya Abuja bayan ziyarar jajen da ta'azziyar da ya kai jihar kan kisan akalla mutane 30 a garin Auno, hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a ranar Litinin.
Karon farko a tarihi, an yiwa shugaba Muhammadu Buhari ihu a Arewacin Najeriya. Faifan bidiyo dake yawo a kafafen ra'ayi da sada zumunta ya nuna yadda mutanen jihar Borno suke yiwa shugaban kasan ihun 'Bamayi' 'Bamaso' a ranar Lar
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta bayyana dalilin da yasa aka maye gurbin shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan, da sabuwar kwamitin sulhun jam'iyyar na mutane 12.
Kimanin mutane 16 yan gida daya sun rigamu gidan gaskiya bayan yan bindiga sun bankawa musu wuta yayinda suka kai hari kauyen Bakali, dake Fatika, karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna.
Ministan Lafiya, Dakta Osagie Emmanuel Enahire, a ranar Laraba a jihar Kano ya tabbatar da cewa an gwada mutane uku da ake zargi da daukan cutar Coronavirus a Najeriya kuma an samu basu da cutar.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dakta Isa Pantami, ya ce kungiyoyin yan ta'adda na amfani da kafofin ra'ayi da sada zumunta wajen daukan sabbin mambobi domin tayar da zaune tsaye a Najeriya.
Kwamitin tallafin yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, a ranar Talata ta bayyana cewa yara 1,115 ne suka mutu sakamakon yunwa tsakanin watan Junairu da Disamban 2019.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari