Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato

Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato

A gaskiya Allah ya albarkaci mataimakin gwamnan jihar Plateau

Sababin hotunan matar sa, Abigail, da yarsa, Uwani.  Ga hotunan nan a kasa:

Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato
Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato
Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato
Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato
Kyawawan sabon hotunan yar mataimakin gwamnan Fulato

KU KARANTA KUMA: Zahara Buhari ta dauki hoto tare da Baban Ta

kar ku manta, A ranar Lahadin da ta gabata ne na 19 ga watan Yuni nan, fadin mutanen duniya aka yi bikin murnar Iyaye Maza. Wasu sun yi amfani da ranar wajen nuna godiya ga mahaifan su kan dawainiyar da suka yi masu ko ma ake kan yi da su cikin shekaru. Wasu kuma da mahaifan nasu suka riga suka rasu, sun nuna ta’aziyyar su a gare su.

Wajen taya mahaifin ta murna, ba a bar ‘yar lelen Shugaban kasar Najeriya a baya ba, Zahara Buhari, ita ma ta nuna murnar ta ga mahaifin na ta, kuma shugaban kasar Najeriyar, Muhammadu Buhari. Ta dauki hoton ta tare da baban na ta, ta daura a shafin ta na Facebook.

An rahoto cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soke taron bude baki na azumin Ramadan tare da shugabanin majalisar tarayya, Rahoto daga jaridar Daily Trust. An ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soke Taron wanda ya kamata ya kasance a daren ranar Laraba, saboda taron ya ci karo da wasu shirin shugaban. Ya kuma tsara gayyatan yan’majalisar wakila, da kuma majalisar dattawa na Najeriya, taron cin abinci.

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng