
Jihar Edo







Kananan hukumomin 774 sun tashi da Naira Tiriliyan 2 a 2022. Za a ji jihohin da suka tashi da kaso mara yawa sun hada da Bayelsa, Ekiti, Nasarawa da Gombe.

Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa kuma zababben sanata a zaben da ya gaba, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya ce bai kamata gwamna Obaseki ya shiga damuwa ba.

Yanzu muke samun labarin cewa, tsohon gwamnan jihar Edo ya yi nasara a zaben sanata da aka gudanar a mazabarsa, inda ya banke abokin hamayyarsa na yankin a PDP.

Wasu 'yan daba sun kone dukkan kuri'un da aka kada a wata rumfa ta jihar Edo. Rahoto ya ce an zabi Peter Obi ne, wannan yasa 'yan daba suka fusata suka kone ta.

Tsohon shugaban APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamaret Adams Oshiomhole, ya ce nan da ranar Asabar Buhari da gwwamnan CBN kai karshen lokacinsu.

Bayan gagarumin zanga-zanga da aka gudanar a jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sanya murmushi a fuskokin mutanen jiharsa ta hanyar samar da motocin kyauta.
Jihar Edo
Samu kari