
Jihar Legas







Rahoton da muke samo daga jihar Legas na bayyana yadda hukumar zabe ta INEC ta bayyana dage zaben gwamna da 'yan majalisun jihohi zuwa wani lokacin na daban.

Jama'ar jihar Legas na fuskantar bazarana da hantarar 'yan daban ke gargadin cewa, ko dai su zabi jam'iyyar AOC ko kuma su zauna a gida kawai kada ma su fito.

Babban daraktan yakin neman zabe, na dan takarar gwamnan PDP a Jihar Legas, Seye Dairo, ya yi murabus daga aiki ana gobe zaben gwamna. An gan shi da yan LP.

Wasu da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun kai wa tawagar dan takarar majalisar jihar Legas karkashin jam'iyyar Labour, Olumide Oworu hari yayin kamfe.

Wata motar bas na kai 'yan firamari makaranta ta yi kundunbala a Legas a safiyar yau Alhamis 15 ga watan Maris a unguwar Surulere. Mutanen ciki sun jikkata.

Jam'iyyar Accord Party ta nuna goyon bayanta ga takarar gwamnan jihar Legas na jam'iyyar APC, Babajide Sanwo-Olu, a zaɓen gwamnan da za a gudanar ranar Asabar.
Jihar Legas
Samu kari