Aisha Buhari
A labarin nan, za a ji yadda marigayi Muhammadu Buhari ya rika ba wa malamai dama su rika fada masa gaskiya a musamman game da sauke nauyin jama'a.
A labarin nan, za a ji cewa Uwargidan marigayi shugaba Muhammadu Buhari ta yi amfani da kuɗin da aka tara a wajen ƙaddamar da littafinsa wajen aiki a Katsina.
Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
A labarin nan, za a ji irin shirin da gwamnatin tarayya ta yi wajen karrama marigayi tsohon shugaban kasa Muhammad Buhari bayan cikarsa shekara da rasuwa.
Yan uwa da abokan arziki sun shirya taron yi wa shugaba Muhammadu Buhari addu'a a Abuja yayin da ya cika shekara daya da rasuwa a ranar 13 ga Yulin 2026.
Yaron tsohon shugaban kasa marigayi Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari ya lashe zaben fitar da gwani na mazabar Daura/Sandamu/Mai'adua na jam'iyyar APC.
Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya karbi bakuncin Yusuf Buhari da wasu abokan shi. Yusuf Buhari ya yi magana bayan ganawa da shugaban majalisar wakilai.
Yusuf Muhammadu Buhari ya saurari jama'a domin jin korafe-korafen da suke da shi. Ya nada shugaban da zai jagoranci haka kan jama'a a zaben 2027.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya gana da Yusuf Muhammadu Buhari a gidan gwamnati. Ya nuna masa fom din takara da ya saya tare da rakiyar manyan 'yan siyasa.
Aisha Buhari
Samu kari