
Kasashen Duniya







Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari da yan tawagarsa sun sauka a birnin Doha na ƙasar Qatar domin halartar taron kasashe masu tasowa karo na biyar 5.

Bidiyon wata budurwa ƴar Najeriya da ta koma ƙasar waje bayan kammala yiwa ƙasa hidima (NYSC) ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Mutane sun yi ta sharhi akai.

Sarki Mohammed VI, na kasar Morocco ya shiga jerin shugabannnin kasashe na duniya da suka mika sakon taya murna ga zababben shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu

Tsohon Shugaban Amurka, Barack Obama ya yi jawabi kai-tsaye ga ‘Yan Najeriya a kan zabe. Obama ya ce dama ta samu da mutane za su zabi wadanda suke so a 2023.

Saudi ta kama wasu mutane da ‘Yan Najeriya a halin yanzu. Zargin da Gwamnatin Saudi Arabiya take yi shi ne akwai mutane 40, 000 da suka saci hanyar shigo mata

Za a ji yadda wani Bayahude da yake garin Tel Aviv ya yi aikin kashewa Muhammadu Buhari. Wani Attajiri da yake kaunar Goodluck Jonathan ya dauki hayar kamfanin.
Kasashen Duniya
Samu kari