Jihar Benue
Gwamnan Benuwai, Hyacinth Alia ya sanar da maido da antoni janar kuma kwamishinan shari'a kan kujerarsa bayan ya cika haruddan da aka gindaya masa.
Kungiyar MBF ta bukaci Bola Ahmed Tinubu ya maido tallafin man fetur a Najeriya lura da yadda miliyoyin yan kasa suka shiga mugun talauci da wahala.
Duk da tarin matsalolin da matasa ke kokawa da su, Sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume ya ce akwai wasu tsare-tsare ciki har da koya sana'o'i a kasa.
Wasu 'yan kungiyar asiri na ci gaba da yakar juna a birnin Makurdi, babban birnin jihar Benue. Fadan ya jawo an samu asarar rayukan mutane tare da dukiyoyi.
Da yawa daga jihohin Najeriya na dogara ne da kason da Gwamnatin Tarayya ke bayarwa duk wata a kasar domin gudanar da al'amuransu da biyan albashi.
Kungiyar yan kwadago ta TUC ta musanta raɗe-raɗin da ake cewa gwamnatin Benuwai za ta biya N40,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka mutane masu yawa tare da raunata wasu da dama.
Wani matashi mai suna Paul Gyenger ya zargi gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth da kwarewa wurin neman mata wanda ya wallafa a shafukan sada zumunta.
Rahotanni sun tabbatar da wasu shugabannin kananan hukumomi uku a jihar Benue sun gamu da hatsari a kan baburansu yayin zuwa ofisoshinsu saboda rashin motoci.
Jihar Benue
Samu kari