
Lafiya Uwar Jiki







Wata mata mai juna biyu ta rasu a asitinin Kano yayin da likitoci suka ki taba ta bayan da tazo jinya. An bayyana yadda lamarin ya faru saboda rashin kudi.

Jose Manuel Barroso ya zabi Muhammad Ali Pate daga Najeriya ya canji Seth Berkley a Gavi. Farfesa Pate likitan cututtuka masu yaduwa ne wanda ya kware a aikinsa

An kama wasu bata-gari da ake zargin suna aikata harkallar miyagun kwayoyi a Najeriya. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihohin Arewacin Najeriya da kudu.

Wata mata mai renon jariri ta jawo cece-kuce yayin da aka gano ta jefa jariri cikin tashin hankali ta hanyar shafa masa HIV ba tare da sanin iyayensa ba a gida.

Masana lafiya sunyi magana ko kuma sun tofa albarkacin bakinsu kan wanda suke da kokarin rike fitsari da sunan jarumta, ko kin yinsa yayin da suke jin sa..

Jaridar The Punch Mobile ta haikaito labarin wani matsahi da yaje dawa yin bahaya ya kare da dambatuwa da wata damisa da take jejin, inda ta jikkata shi sosai
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari