Allah ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki – Adam Zango
Shahararren jarumin nan mai Suna Adam Zango wanda ake wa lakabi da yariman Kannwood wato Prince Zango ya wallafa wani sabon hoton sa a shafin Facebook.
Jarumin ya roki Allah ya tsare masa zuciyarsa da yin hassada da bakin ciki.
KU KARANTA KUMA: Eid-El-Maulud: Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Juma’a, 1 ga watan Disamba a matsayin ranar hutu
Har ila yau a cikin hoton an gano kudade birjik a kan gadon jarumin sannan yayi wa hoton lakabi da “KING of nanaye music with too much paisa...ciwon ido...ALLAH ka tsare zuciyata da yin hassada da bakin ciki”
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng