
Adam Zango







Barazanar da gwamnatin jahar Kano ta yi na kama fitaccen jarumin fina finan Kannywood Adam A Zango idan har ya shiga jagar Kano ya bar baya da kura, sakamakon zuwa yanzu abokan aikin Zango yan Fim sun yi tir da wannan barazana.

Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jahar Kano ta bayyana cewa lallai sai tsohon shahararren jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Adam A. Zango ya bi dokokinta idan har yana so ya je jahar domin gudanar da harkokin

Masu iya magana sun ce soyayyar gamuwar jini ce, hakan ce ta kasance da wani bawan Allah mai suna Saifullahi Sayyinna wanda ya kasance masoyi ga shahararren tsohon dan wasan nan na Kannywood kuma mawakin zamani Adam A. Zango.

A zantawar da jaridar mako-mako ta Aminya tayi da jarumin Adam Zango, ya bayyana cewa harkokinshi a Legas sun kankama. Yana shirin nan da watanni shida zuwa shekara zai maar da iyalinshi gaba daya da mahaifiyarshi Legas...

Sanannen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shaida wa Aminiya cewa zuwa yanzu ya koma birnin Legas da harkokinsa.

Sanannen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Adam A Zango wanda a kwanakin baya ya bayyana cewa ya bar masana'antar ta Kannywood saboda wasu dalilai...
Adam Zango
Samu kari