Dan Wasan Kwallon Kafa
Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa kakar wasa mai zuwa na iya zama shekararsa ta ƙarshe a buga kwallon kafa, bayan shafe shekaru 25 yana taka leda.
Shahararren dan wasa, Cristiano Ronaldo da Georgina Rodríguez sun rattaba hannu kan yarjejeniyar aure da za ta raba kadarorinsu da suka mallaka kafin aurensu.
Lionel Messi ya yi bankwana da mahaifinsa Jorge Messi, yana bayyana shi a matsayin uba, aboki da wakili, tare da tunawa da irin gudunmawar da ya bay
An samu rudani kan halin da dan wasan Katsina United, Ozor Chinedu, yake ciki bayan an bayyana mutuwarsa, amma daga baya ma’aikata suka gano alamun rai.
A makon nan ne shahurarren dan kwallon kafa Cristiano Ronaldo ya auri budurwarsa Georgina Rodriguez a kasar Portugal. Sun yi auren sirri a gaban 'ya'yansu biyar.
Jorge Messi, mahaifin Lionel Messi kuma wakilinsa na dogon lokaci, ya rasu yana da shekaru 68 bayan fama da rashin lafiya na tsawon lokaci a Argentina.
Barcelona ta soke wasan sada zumuncinta da Ittihad Riadi Tangier da aka shirya yi a Morocco saboda damuwa kan halin da ake ciki a kan iyakar Ceuta.
Rahotanni sun nuna Yan Diomande ya zama ɗan Afirka mafi tsadar ciniki a tarihi bayan komawarsa Real Madrid, yayin da Victor Osimhen ya shiga jerin sau biyu.
A labarin nan, za a ji fitaccen mawakin Afrobeats a Najeriya David Adeleke da aka fi sani da Davido ya fadi alakar da ke tsakaninsa da fitaccen dan wasa Ronaldo.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari