Wasanni
Cece-kuce akan makomar Ronaldo ba wai sabon abu bane, an dade ana fama da hakan, tun kafin karshen wannan kakar wasannin ta bana rade-rade sun bayyana cewa ƙungiyar ƙwallon ta Manchester United tana sha'awar dawo da tsohon dan was
Addinin Islama dai ya baiwa mutane da yawa damammaki don addinin yay sauki gare su, sai dai a zamanin nan, tsatsauran ra'ayi ya sanya addinin yana gallazawa mabiansa da dokoki marasa kan-gado, wanda kan kori mutane kacokan daga...
Sai dai wannan ba shi ne karo na farko da Pogba ya yi Umarah ba, don a shekarar 2017 ne ya yi Umararsa ta farko a kungiyar Manchester, bayan kammala kakar wasan shekarar. Sauran Musulmai da suke zuwa Umarah sun hada da Ribery, Ben
Watan Ramadan yasa munyi amfani da wannan dama muka shiga duniyar kwallon kafa domin kawo maku sunayen wasu daga cikin fitattun yan wasa da suka kasance Musulmai kuma wadanda ake za ran zasu lazimci azumi a wannan wata.
Mun tattaro wasu daga cikin tarihin da Manchester City ta kafa a gasar wannan shekarar wanda su ka hada da ratar maki. Bayan rarar kwallon da ta City ta samu kuma dai babu wadanda ke da yawan kwallaye a tarihin Ingila.
Mai horar da tawagar 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya Gernot Rohr ya fitar da jerin sunayen 'yan wasan na wucen gadi inda ya fitar da sunayen kimanin mutane 30 da zasu wakilci kasar a gasar cin kofin duniya da Rasha za ta...
Mu na da labari cewa Hatsabiban ‘Yan wasan Duniya za su koma taka leda a kasar Sifen. Real na neman sayen Mohammed Salah da kuma ‘Dan wasan gaban PSG watau Neymar Jr su rika bugawa tare da su Cristiano Ronaldo.
Fahd Al-Rowky, mataimakin shugaban birnin Makkah, ya bayyana cewar kyautar filin na matsayin taya dan wasan murna ne. "Muna da filaye a wurare masu daraja. Duk inda ya zaba a nan ne zamu bashi filin koda kuwa daf da Harami ne kuma
Wata jaridar wasanni a kasar Sifen ta rawaito cewar Messi ya yiwa Umtiti fadi har saida bakinsa ya yi kumfa yayin hutun rabin lokaci. Jaridar ta ce, Messi ya zargi dan wasan bayan da kin mayar da hankali a kan wasan saboda tunanin
Wasanni
Samu kari