Jihar Zamfara
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi martani ga Bello Matawalle inda ta tabbatar da cewa babu abin da zai saka ta zaman tattaunawa da 'yan bindiga saboda ba mafita ba ne.
ƙaramin ministan tsaro, Bello Muhammad Matawalle, ya musanta alakanta shi da ake yi da Bello Turji, dan bindigan Zamfara. Ya ce bashi da hannu a ta'addanci.
Kasurgumin dan ta'adda a yankin Arewa maso Yamma, Bello Turji ya yi tone-tone kan ta'addanci inda ya zargi Belo Matawalle kan goyon bayan ta'addanci.
Malamin Musulunci a jihar Sokoto, Murtala Bello Asada ya caccaki gwamnatin Bola Tinubu da masu kushe zanga-zanga tare da kiran kawo karshen mulkinsa.
Mutane biyar daga cikin wadanda 'yan bindiga suka sace a kauyen Dan Isa sun kubuta. An yi jana'izar mutum biyar bayan ban sake gano gawar mutum daya a daji.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari kauyen Dan Isa dake karamar hukumar Kauran Namoda a Zamfara. Sun kashe mutum hudu tare da sace wasu dari da hamsin.
Wasu kauyukan jihar Zamfara sun koka bayan 'yan bindiga sun kakaba musu haraji. 'Yan bindigan dai sun sanya harajin N200m kan kauyukan ne a Zurmi.
Wata kungiya mai rajin kawo cigaba da wayar da kan al'umma a Arewa (NAN) ta fadi yadda ake shirin wargaza APC a Zamfara saboda kin jinin Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC ta kara shiga rudani a jihar Zamfara bayan dan majaliar tarayya mai wakiltar Kaura Namoda da Birnin Magaji ya kara sabon tsagi da mutanensa.
Jihar Zamfara
Samu kari