Jihar Zamfara
Rundunar yan sandan jihar Katsina tana neman shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda Sarkin Yandoto ya nadawa sarautar Sarkin Fulani a ranar Asabar ruwa a jallo.
Gwamna Aminu Bello Masari, ya ce har yanzu gwamnatin Katsina ba ta yafe wa Ado Aliero, dan bindigar da take nema ba duk da sarautar da aka nada masa a Zamfara.
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya dakatar da Sarkin Birnin Ƴandoto, Aliyu Marafa saboda naɗa shugaban yan bindiga, Adamu Aliero-Yankuzo, Sarkin Fulani a masara
Gwamnatin jihar Zamfara ta dakatar da sabon Sarkin Birnin Yandoto na karamar hukumar Tsafe, Aliyu Garba Marafa, bayan ya yi wa shugaban 'yan bindiga sarauta.
Rahoton jaridar Vangurad ya ce, sama da ‘yan bindiga 100 a ranar Asabar sun halarci bikin nadin sarautar kasurgumin shugabansu mai suna Ada Aleru Sarkin Fulani.
An yi wa rikakken dan ta'adda Ado Aleru, nadin sarautar Sarkin Fulani a masarautar 'Yandoton daji dake jihar Zamfara duk da nemansa da gwamnati tace tana yi.
Wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Gusau a ranar Lahadi ta hannun Nasiru Biyabiki, ta ce Matawalle ya bayyana hakan ne a wajen wani liyafan cin abinci a Jeddah
Idan har gwamnatin Jihar Zamfara bata dauki matakin hana wa ba, an kammala shiri don nada hatsabibin dan bindiga, Ada Aleru, a matsayin Sarkin Fulani a masaraut
Bayan Babbar Kotun taraƴyadake Gusau, ita ma Kotun ɗaukaka ƙara dake Sakkwato ta bi sahu, ta yi watsi da bukatar tsige gwamna Matawalle kan sauya sheka zuwa APC
Jihar Zamfara
Samu kari