Jihar Zamfara
Sheikh Abdulrahaman Azzamfari ya nuna damuwa kan halin rashin tsaron da al'umma suka tsinci kansu a jihar Zamfara sakamakon hare-haren ƴan fashin daji.
Kwararru a bangaren noma sun fara kokawa kan yiwuwar a samu karancin abinci matukar ambaliyar ruwa ya ci gabaa jihohin Arewa da aka sani da noma.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga masu tayar da kayar baya a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga mutum biyu.
Wasu shugabannin 'yan bindiga sun koma masu wanzar da zaman lafiya a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun yi sulhu da mutane inda suka bar su suna zuwa gona.
Matafiya sun yi kicibis mugun gamo da 'yan ta'adda hanyar Gusau-Funtua, inda miyagun su ka ɗauke fasinjojin mota uku,tare da sace wasu a Unguwar Chida.
Tsagin jam'iyyar APC a jihar Zamfara ta yi fatali da rade-radin cewa dan Majalisar Tarayya, Hon. Aminu Jaji zai bar APC inda ta ce labarin kanzon kurega ne.
Gwamnatin jihar Zamfara ta karyata cewa ta ware kudi ₦19.3bn ga kayan dafa abinci a jihar. Gwamna dauda Lawal ya bayyana cewa ₦400m aka ware ga aikin.
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG ta yi kira ga gwamnatin tarayya na gwamnatocin jihohin Arewa su gaggauta shawo kan abubuwan da suka dami al'ummar yankin.
Jam'iyyar PDP a jihar Zamfara ta yabawa Gwamna Dauda Lawal kan shugabanci nagari da yake yi inda ta ce shi ne musabbabin rashin gudanar da zanga-zanga.
Jihar Zamfara
Samu kari