Jihar Zamfara
Tsohon kwamishinan yada labarai na jihar Zamfara, ya yi Allah wadai da kalaman da Gwamna Dauda Lawal yake yi kan karamin ministan tsaro Bello Matawalle.
S labarin nan, rundunar yan sandan jihar Zamfara ta bayyana nasarar damke wani jami'in hukumar tsaron fararen hula (NSCDC) bisa alaka da yan ta'adda
Gwamnatin tarayya ta bakin hedikwatar tsaro (DHQ) ta bayyana cewa ta soma gudanar da bincike kan wadanda ake zargi da daukar nauyin 'yan bindiga a Arewa maso Yamma.
Wata kungiyar matasa a jam'iyyar APC ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da karamin ministan tsaro, Bello Matawalle daga mukaminsa.
Tsohon dan majalisar wakilai, Sani Takori, ya bukaci gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal da ya hada kai da gwamnatin tarayya domin magance matsalar tsaro.
Kungiyar NYA ta fito ta yi magana kan rikicin da ake yi tsakanin gwamnan Zamfara da Bello Matawalle. Kungiyar ta ce Dauda Lawal na tsoron ministan na Tinubu.
Rahotanni daga jihar Zamfara a Arewacin Najeriya sun nuna cews jami'an tsaro sun ƙara kashe wani gawurtaccen ɗan bindiga a yankin karamar hukumar Gusau.
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya kare matakin da ya dauka na yin sulhu da 'yan bindiga a lokacin da yake kan kujerar gwamnan jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ya sanar da shugaban masa Bola Tinubu zargin da ake yiwa karamin ministan tsaro, Bello Matawalle.
Jihar Zamfara
Samu kari