Jihar Zamfara
Rikakken dan ta'adda, Bello Turji ya yi barazanar daukar munanan matakai na kai hare-hare a wasu yankunan Sokoto da Zamfara idan ba a sako abokinsa da aka cafke ba.
Sojojin Najeriya sun kama hatsabibin shugaban 'yan bindiga Bako Wurgi, wanda ke da alhakin kisan sarkin Gobir, yayin da yake jinya a asibitin Shinkafi.
‘Yan bindiga biyu sun gamu da ajalinsu a garin gwajin bam a sansanin Bello Turji. Fashewar bam din tatilasta mazauna Garin Gwale guduwa daga gidajensu a Zamfara.
Dakarun sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar 'yan banga sun yi arangama da 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
Ksramin ministan tsaron Najeriya ya nuna goyon bayansa kan kudirin haraji na gwamntin Bola Tinubu. Ya yaba da manufofinsa kan tattalin arzikin kasar nan.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kaddamar da raba tallafin kudi har Naira biliyan 4.9. Mata, marasa lafiya, 'yan agaji da malaman Islamiyya za su samu tallafin.
Hukumar NHRC ta gudanar da gangami a Zamfara inda ta ce ana samun karuwar yawaitar take hakkin dan Adam a jihar. NHRC ta aika bukata ga gwamnati.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce rahoton da ke yawo cewa ƴan bindiga sun sace mata da ƙananan yara a wani kauye a karamar hukumar Maradun karya ne.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa jihohi da dama za su fuskanci kalubale idan har aka amince da kudirin haraji na gwamnatin Bola Tinubu.
Jihar Zamfara
Samu kari