Jerin Jami'o'in da su ka kara kudin makaranta a Najeriya
– Ku na sane cewa Jami’o’i sun kara kudin makaranta a kasa
– Daga cikin wadanda su ka yi mugun kari akwai Jami’ar FUTA
– Majalisa ta nemi ayi mata bayanin dalilin wannan kari
Jami’o’i akalla 38 su ka kara kudin makaranta. Legit.ng ta kawo maku jerin Makarantun da su ka kara kudin.
1. Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya
2. Jami’ar Legas ta UNILAG
3. Jami’ar Nnamdi Arzikwe UNIZIK
4. Jami’ar Bayero ta Kano
5. Jami’ar Usman Danfodio ta Sokoto
6. Jami’ar Abuja da ke Gwagwalada
7. Jami’ar NOUN
8. Jami’ar Benin ta UNIBEN
9. Jami’ar fasaha ta Akure
10. Jami’ar fasaha ta Minna
11. Jami’ar Kalaba
12. Kwalejin koyon karatu da ke Akoka
13. Jami’ar Jihar Osun
14. Makarantar koyon aiki da ke Ibadan
15. Jami’ar Jihar Anambra
16. Jami’ar Babangida da ke Lapai
17. Jami’ar Afe Babalola
18. Jami’ar Igbinedion
19. Jami’ar Crowford
20. Jami’ar Redeemers
Sauran Jami’o’in da su ka kare kudi kuma dai sun hada da:
KU KARANTA: Masu hawa Facebook sun kara yawa
21. Jami’ar Jihar Filato
22. Makarantar koyon aiki na Abiya
23. Makarantar koyon aiki na Auchi
24. Jami’ar fasaha ta Jihar Enugu
25. Jami’ar Legas ta UNILAG
26. Jami’ar Awolowo ta Ife
27. Makarantar koyon aiki da ke Kwara
28. Makarantar koyon aiki ta Abiyola
29. Jami’ar Benson Idahosa
30. Jami’ar Covenenat
31. Makarantar koyon aiki ta LAUTECH
32. Jami’ar koyon karatu Tai Solarin
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Gida ya kama da wuta a Abuja
Asali: Legit.ng