Albashin ma'aikata
Gwamnatin jihar Ribas ta musanta rahoton cewa za ta yiwa ma'aikata sabon mafi karancin albashi. Gwamna Siminalayi Fubara ne ya musanta labarin biyan N80,000.
NLC ta bayyana dalilin da ya sa kungiyoyin kwadago suka ki amincewa da tayin Shugaba Bola Tinubu na biyan N250,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Kungiyar kwadago ta yi barazanar shiga yajin aikin saboda kin biyan manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya SSANU albashin watanni hudu da gwamnatin tarayya ta yi.
Kungiyar gwamnonin PDP ta bayyana cewa tana tareda ƴan kwadago wajen ganin a ƙarawa ma'aikata albashi, sai dai ta ce a duba ƙarfin arzikin gwamnatoci.
Kungiyoyin kwadago sun amince da tayin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kan mafi karancin albashi na N70,000. Sun bayyana dalilin yin hakan.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana N70,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi da za a rika biyan ma'aikatan Najeriya yayin da ya dauki muhimman alkawura.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanya labule da shugabannin kungiyoyin kwadago a fadarsa da ke Aso Rock Villa. Za su tattauna kan mafi karancin albashi.
A jiya Laraba 17 ga watan Yulin 2024 Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Didi Esther Walson-Jack a matsayin shugaban ma'aikatan Gwamnatin Tarayya.
Idan har aka zabe shi matsayin gwamnan Ondo, Ayodele Olorunfemi, dan takarar gwamna na LP ya ce zai biya N120,000 matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikata jihar.
Albashin ma'aikata
Samu kari