Albashin ma'aikata
Kungiƴar ƴan kwadago ta ƙasa reshen jihar Ondo ta dare gida biyu kam batun ritayar shugaban ƙungiyar, mutum biyu sun yi ikirarin shugabancin ƙungiyar.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi 'yan kwadago su amince a biya N62,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi. Sai dai ma'aikatan sun dage kan N250,000.
'Yan kwadago sun yi magana bayan sun gana da Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. Sun dage cewa sai an biya N250,000 matsayin mafi karancin albashi.
Yayin da kungiyoyin ƙwadago su ka dage cewa lallai sai gwamnatin tarayya ta yi ƙari mai gwaɓi kan albashin ma'aikata, shugaban zai gana da kungiyoyi.
Hadakar kungiyar kwadago a Najeriya ta kafe kan N250,000 a matsayin mafi karancin albashin ma'aikata, inda su ka ce ana tattaunawa da gwamnatin tarayya.
Biyo bayan koken jama'ar Liberia kan matsin tattalin arziki, shugaban kasar, Joseph Boakai ya ragewa kansa albashi saboda matsin da yan kasar ke fuskanta.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya gargadi jami'an gwamnati da suka karkatar da kudaden goron Sallah da aka ba ma'aikata da su mayar da su.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya gargadi 'yan fansho kan ba da gudunmawa ga coci da masallaci daga kudin da suka samu bayan shafe shekaru suna aiki.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Hon. Yakubu Dogara ya fayyace komai kan kuɗin da mambobin suke samu ba kamar yadda ƴan Najeriya ke zargi ba.
Albashin ma'aikata
Samu kari