Amurka
Hedkwatar tsaron Najeriya ta jaddada cewa sojoji ne za su ci gaba da yanke duk wani aiki da za a iya ko da kuwa sojojin Amurka sun shigo kasar nan.
Kungiyar Fulani Makiyaya ta MACBAN ta yi wa Amurka martani kan neman saka mata takunkumi bisa zargin keta hakkin addini. Sun ce su ba 'yan ta'adda ba ne.
Mutum 2 sun tsira bayan ƙaramin jirgi ya faɗa kan motoci a Georgia. Matuƙin ya yi ban kwana da iyalinsa kafin sauƙar gaggawa a ranar 9 ga Fabrairu, 2026.
Jam'iyyar APC ta yi magana kan shirin 'yan majalisar Amurka na neman saka wa Rabiu Musa Kwankwaso takunkumi. Ta ce bata yarda ba a tauye masa hakki ba.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta yi martani kan shirin da Amurka ta fara na kakabawa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, takunkumi. Ta fito ta kare shi.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed ya ki yarda ya yi magana kan yunkurin yan Majalisar Amurka na magance zargin kisan kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin majalisar Amurka ya gabatar da kuduri a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya, tare da neman a sanya takunkumi ga Kwankwaso.
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump za ta turo sojoji Najeriya akalla 200 domin yaki da 'yan ta'adda a kasar. Sojojin Amurka za su horas da na Najeriya.
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta kasa, Yakubu Sigara ya ve yana ganin Amurka za ta taka rawa a zaben 2027 fiye da mai sa ido kurum, ya jero hujjojinsa.
Amurka
Samu kari