Amurka
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Wasu majiyoyi na ganin saka sunan Rabiu Musa Kwankwaso a kudirin dokar Amurka kan ‘yancin addini zalunci ne ba tare da hujja, suna jaddada zaman lafiya da adalci.
Sojan Amurka da ya fito daga Najeriya mai suna Chukwuemeka Oforah ya mutu a cikin teku bayan ya fada cikin teku. An bayyana cewa sojan yana da shekara 21.
Mahdi Shehu ya bayyana cewa ayyana Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mai tsattsauran ra’ayi wani shiri ne na siyasarsa da zai raunana tasirinsa kafin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa dan majalisar tarayya da ke wakiltar Wudil da Garko ya bayyana takaicin yadda wasu 'yan majalisar Amurka suka yi wa Kwankwaso sharri.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya bukaci a cire sunan Rabiu Musa Kwankwaso a cikin kudirin dokar da aka gabatar a Amurka.
Yafiyar Kwankwasiyya ta yi fatali da matakin wasu yan Majalisar Amurka na aa aunan Kwankwaso a jerin wadanda ake zargi da tauye hakkin addini a Najeriya.
Amurka ta gabatar da kudiri a Majalisar Wakilai domin hada kai da Najeriya wajen dakile hakar ma’adinan China ba bisa ka’ida ba da tashin hankalin Fulani.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yi magana kan zargin da aka yi wa Sanata Rabiu Kwankwaso a Amurka. Ya ce babu kamshin gaskiya a zargin Amurka.
Amurka
Samu kari