Amurka
Kwamitin Majalisar dokokin Amurka ya ba Shugaba Donald Trump shawarar daukar matakai kan Najeriya bayan gano muzgunawa kiristocin da ake yi a kasar
Kwamitin majalisar dokokin Amurka da Shugaba Donald Trump ya kafa ya mika rahoton abin da ya gano kan zargin muzgunawa kiristoci a Najeriya, ya ba da shawara.
Amurka ta ƙara sunayen 'yan Najeriya 19 cikin jerin masu aikata laifuffuka don korar su daga kasar. Jimillar 'yan Najeriya da za a kora ya kai mutane 113.
A labarin nan, za a ji cewa babban jami'i a gwamnatin Amurka, Jonathan Burke zai shigo Najeriya domin ziyarar kwanaki biyu a kan batun ta'addanci.
Kasashen Greenland da Denmark sun yi watsi da tayin Donald Trump na tura jirgin asibitin ruwan teku domin kula da marasa lafiya a tsibirin Arctic.
Jami’an hukumar SS sun kashe matashi da makami a Mar-a-Lago na Trump. An harbe shi bayan ya shigo harabar yayin da Trump yana Washington a lokacin.
Kasashen Larabawa da Musulmi sun yi Allah-wadai da kalaman jakadan Amurka a Isra’ila, Mike Huckabee, kan fadada ikon Isra’ila, suna yin gargadi kan illolinsa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zagi alkalan da suka hana shi kakabawa Najeriya da wasu kasashe haraji. Ya ce zai kawo sabon haraji na 10% kan kasashen duniya.
Ana ta ce-ce-ku-ce game da kudirin da wasu yan Majalisar Amurka suka gabatar wanda ya ambaci Rabiu Kwankwaso a cikin wadanda ake zargi da take hakkin kiristoci.
Amurka
Samu kari