Amurka
Kasar Israila ta tabbatar da kaddamar da hari kan Iran da safiyar Asabar. Isra'ila ta ayyana dokar ta baci a kasar. Har yanzu Iran bata fitar da martani ba.
Sojojin Amurka sun harbo jirgin gwamnati marar matuki da laser a Texas. Hatsarin ya sa FAA rufe sararin samaniya yayin da ake zargin rashin ƙwarewa.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa kasar Amurka ta turo sojojinta su taimaka wajen yaki da ta'addanci a kasar nan kyauta, ba a biya ko sisi ba.
Fitaccen a jihar Plateau, Fasto Ezekiel Dachomo a Barkin Ladi ya yi kira da a shiga “yaki”, yana zargin Donald Trump da nuna wariya wajen tura sojojin Amurka.
Gwamnatin Ibrahim Traoré ta kasar Burkina Faso ta kulla yarjejeniyar shekara biyar ta Dala miliyan 147 da kasar Amurka karkashin shugaba Donald Trump
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Shari'a ta Najeriya ta ja kunnen Amurka da ta kawar da ido a kan tsarin addinin Musulunci da Musulmi suka ginu a kai.
A labarin nan za a ji cewa tsohon Shugaba a kamfanin mai na kasa NNPCL ya gamu da hukunci bayan kotu ta same shi da wasu laifuffukan halatta kudin haram.
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta ce ta taba fuskantar tsangwama saboda aurenta da Musulmi, tana mai karyata zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya fi son sasantawa da Iran maimakon shiga yaki. Ya fadi haka ne yayin tattaunawa da a majalisar Amurka.
Amurka
Samu kari