Amurka
Harajin da shugaban Amurka, Donald Trump ya sanya wa Najeriya ya jawo asarar kusan Naira tiriliyan 1. Kayan da ake sayo wa daga Amurka zuwa Najeriya ya karu.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai, Aminu Tambuwal, ya ce ‘yan ta’adda ba sa wakiltar kowace addini, illa masu aikata laifuka ne wadanda suke kashe al'umma.
Gwamnatin Amurka ta dakatar da neman katin zama a kasar da na katin zama dan kasa ga 'yan Najeriya. An dauki matakin ne bayan umarnin shugaba Donald Trump.
Malaman Musulunci a Kano sun yi wa Amurka zazzafan martani kan tsoma baki game da Sharia'ar Musulunci da hukumar Hisbah. Za a fara alkunut a jihohi.
Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Takunkumin Amurka ya shafi ’yan Najeriya masu neman shiga kasar matsayin masu zama na dindindin, dalibai, yan kasuwa, masu yawon bude ido da wasu nau’o’in biza.
Kamfanin TikTok ya shiga yarjejeniya da Amurka kan mika wani sashe na shi ga kasar. Masu zuba jari a Amurka za su mallaki mafi yawan kaso na kamfanin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce ya tabbatar wa Amurka da Turai cewa zai kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya domin magance matsalar tsaro a Najeriya.
Sojojin Amurka sun kai farmaki tekun Pacific sun kashe mutane 4. Sojojin sun zargi wani jirgin ruwa da safarar makamai. Ministan tsaro ne ya ba da umarnin kai harin.
Amurka
Samu kari