Amurka
Rahotanni sun nuna cewa harin sama da Amurka ta kai a daren Kirsimeti ya lalata sansanonin Lakurawa a dazukan Sokoto, inda ’yan ta’adda suka tsere.
Kasar Amurka ta ayyana kungiyoyi da dama a jerin wadanda take da famuwa da su kan take yancin addini a duniya, mun tattaro guda takwas na nahiyar Afirka.
Daya daga cikin sanatocin Amurka, Marco Rubio ya ce an kama Shugaban Venezuela Nicolás Maduro, kuma za a gurfanar da shi a kotun Amurka kan zargin manyan laifuka.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cafke shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro bayan sakin wasu bama bamai a kasar da safiyar ranar Asabar.
Sabon magajin garin New York, Zohran Mamdani ya soke wasu dokokin da ke goyon bayan kasar Isra'ila a birnin New York na Amurka. Isra'ila ta yi korafi kan batun.
Zohran Mamdani zai yi rantsuwar fara aiki a matsayin magajin garin New York da Al-Kur'ani mai girma. Wannan ne karon farko da za a yi rantsuwa da Kur'ani a New York.
Babbar hedkwatar sojojin Najeriya ta jaddada cewa an samu nasara a farmakin da Amurka ta kai jihar Sakkwato, ta ce za a fitar da cikakkun bayanai nan gaba.
Kasashen Mali da Burkina Faso sun yi ramakon gayya kan matakin da Trump ya dauka na hana 'yan kasarsu shiga Amurka. Sun hana 'yan Amurka shiga kasashensu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa ya kai wasu hare-hare wajen da ake lodin jiragen ruwa a kasar Venezuela. Ya ce sun yi barna sosai.
Amurka
Samu kari