Amurka
Bincike ya karyata ikirarin cewa Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya gargadi Amurka da Isra’ila kan raba Najeriya, tana cewa babu wata hujja da ke goyon bayan hakan.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta kara jan kunnen Iran a kan ci gaba da tattaunawa ko ta fuskanci hare-hare masu tayar da hankulan jama'ar kasar.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi barazanar farmakar kasar Iran kan shirinta na nukiliya. Ya ce dole ne ta gaggauta zama nan teburin tattaunawa.
Sanata mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, Abdul Ningi, ya soki harin da Amurka ta kawo a Najeriya. Ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kuskure.
An kai wa Ilhan Omar hari da allura mai dauke da sinadarin ruwa a Minneapolis; an kama maharin yayin da take sukar hukumar ICE a ranar 27 ga Janairu, 2026.
Masu zanga-zanga na cigaba da fitowa kan tituna a biranen Amurka bayan an harbe wani jami'in lafiya mai suna Alex Pretti a jihar Minneapolis. Trump ya yi magana.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar Amurka na ta kashe 'yan ta'adda masu kashe Kiristoci a Najeriya yayin taro a Devos na Switzerland.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana tura manyan jiragen yaki Gabas ta Tsakiya kusa da Iran a halin yanzu domin jiran ko ta kwana.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura jakadu hudu daga cikin 68 da aka tantance zuwa kasashen da za su yi aiki. Tura jakadun ya biyo bayan tantance su.
Amurka
Samu kari