Amurka
Shugaban Amurka, Donald Trump na shirin shawo kan Iran ta dawo teburin sulhu da dala biliyan 30 da cire mata takunkumi kan mallakar makamin nukiliya.
Kasar Iran ta yi magana kan ɓarnar da hare-haren Isra'ila suka yi mata inda ta ce yaki da Isra’ila ya jawo mummunar barna a cibiyoyin nukiliya na kasar.
A labarin nan, za a ji cewa shugabannin adawa a kasar Isra'ila sun nemi Donald Trump na Amurka ya bar kasarsu ta yi shari'a da Firayim Minista Benjamin Netanyahu.
Jagoran addinin Musulunci ta Iran, Ayatullah Ali Khamenei ya yi magana bayan shafe kwana fiye da 10 ana yaƙi da Isra'ila inda ya bugi kirji kan nasararsu.
Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya yi magana a karon farko bayan kammala yakin Iran da Isra'ila. Ayatollah Ali Khamenei ya gargadi Trump, Netanyahu
Ministocin tsaro daga kasashen China da Iran da Rasha sun hadu a kasar China domin tattauna batutuwan da suka shafi tsaro bayan yakin Iran da Isra'ila.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya roki Isra'ila ta yafe wa Benjamin Netanyahu zarge zargen da ake masa kan abubuwa uku ko a soke shari'ar gaba daya.
Kasar Isra'ila ta bayyana hasarar da Iran ta jawo mata a yakin da suka yi da Iran. An kashe mutanen Isra'ila 28 tare da jikkata 3,000 da lalata motoci 4,000.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce su kansu kasashen Iran da Isra'ila sun galabaita, don haka ya jaddada cewa batun yaƙi ya kare, za a koma teburin tattaunawa.
Amurka
Samu kari